Shiri ne na musamman, da kan tattaunawa da bangarori daban-daban na Al’umma da ke sauraren Shirye shiryen RFI Hausa daga kowane kusurwa na fadin duniya, kan muhimman batutuwa, da suka shafi siyasa Tattalin’ariziki, al’adu da dai sauransu…
…
continue reading
今日も楽しもう!
…
continue reading
Seorang konter creator amatiran yang ingin berjuang
…
continue reading
Chancho, I need to borrow some sweats.
…
continue reading
【シングルマザーを全力応援!】 在宅で収益6桁・完全在宅ワーカー│現役占い師・元ブランドバイヤー│ 息子は重度知的くん! │ネットラジオ配信歴15年 ▶︎シンママが好きなことをできる情報をメインに発信中! シングルマザーだから笑顔の毎日を 私の日々のことだったり ニュースのことだったり クラウドワークやシングルマザーのことなど 人生経験濃いけど笑っちゃうお話をしております。 素敵な音楽と軽いトークで あなたの作業タイムをサポート! メールも募集をしております。 あなたの事や私への質問など 苦情以外お待ちしております。 アーティストさんからの楽曲提供もお待ちしております。 公式ブログ:https://www.colorlifems.com/ 宛先:[email protected] twitter:masumin614
…
continue reading
Mau sok sokan ngomongin yang dalem biar kita kekinian
…
continue reading
Share, Learn & Grow together: self-discovery, life design & impact.
…
continue reading
Hoşgeldiniz! Podcastimizde bazı konular hakkında, bazı cümleler sarfedilmektedir. Herhangi bir bağlayıcılığı da bulunmamaktadır. (Çok da şey yapmayın)
…
continue reading
Welcome to the Ahadees e Masumeen a.s. podcast, where you can listen to tafsire quran and hadees as per sayings of the infallibles...
…
continue reading

1
Ra'ayoyin masu saurare kan batutuwa mabanbata
9:47
9:47
Redă mai târziu
Redă mai târziu
Liste
Like
Plăcut
9:47A yau Juma'a kamar yadda aka saba, masu sauraro ko kuma bibiyarmu a shafukan sada zumunta, kan aiko da saƙonnin ra'ayoyi kan batutuwa da dama, kama daga wanda ke ci musu tuwo a ƙwarya a fannoni daban-daban na rayuwa, da kuma fannin tattalin arziki, da tsaro, da lafiya, da siyasa da sauransu. Latsa alamar sauti domin sauraren cikakken shirin...…
…
continue reading

1
Ra'ayoyin masu saurare kan tarar da za a ci masu satar lantarki a Najeriya
9:36
9:36
Redă mai târziu
Redă mai târziu
Liste
Like
Plăcut
9:36Hukumar Ƙayyade Farashin Wutatar Lantarki a Najeriya, sanar da sabon tsarin biyan tara a kan waɗanda ke satar makamashin lantarki a ƙasar. Tarar ta kama daga Naira dubu 100 zuwa dubu 300 daidai da irin salon da mutum ya yi wajen sada gidansa da wannan makamashi.De către RFI Hausa
…
continue reading

1
Ra'ayoyin masu saurare kan saukar farashin kayan abinci a Najeriya
9:54
9:54
Redă mai târziu
Redă mai târziu
Liste
Like
Plăcut
9:54Hukumar Ƙididdiga ta Ƙasa a Najeriya, ta ce farashin kayan abinci ya sauka a cikin watan Janairun da ya gabata da 10% idan aka kwatanta da na wata Disamba. To waɗannan dai bayanai da hukuma ta fitar, saboda haka za mu so jin ra’ayoyinku a game da wannan rahoto. Latsa alamar sauti domin sauraren cikakken shirin tare da Abida Shu'abu Baraza...…
…
continue reading

1
Ra'ayoyin masu saurare kan kashe maƙudan kuɗaɗe don inganta lantarki a Najeriya
10:39
10:39
Redă mai târziu
Redă mai târziu
Liste
Like
Plăcut
10:39Alƙalumma na nuni da cewa a cikin shekaru 10 da suka gabata, an kashe aƙalla Naira Tiriliyan 7 da bilyan 200 a matsayin tallafi da nufin inganta sanar da wutar lantarki a Najeriya. To sai dai a zahirin ana cewa har yanzu wannan ɓangare na ci gaba fama da matsaloli masu tarin yawa, yayin da a ɗaya ɓangare farashin wutar ya ninka ninkin ba ninkin.…
…
continue reading

1
Ra'ayoyin masu saurare kan batutuwa mabanbanta
11:09
11:09
Redă mai târziu
Redă mai târziu
Liste
Like
Plăcut
11:09A yau Juma'a kamar yadda aka saba, masu sauraro ko kuma bibiyarmu a shafukan sada zumunta, kan aiko da saƙonnin ra'ayoyi kan batutuwa da dama, kama daga wanda ke ci musu tuwo a ƙwarya a fannoni daban-daban na rayuwa, da kuma fannin tattalin arziki, da tsaro, da lafiya, da siyasa da sauransu. Latsa alamar sauti domin sauraren ra'ayoyi mabanbanta...…
…
continue reading

1
Shirin ra'ayoyin ku masu sauraro a yau.
9:49
9:49
Redă mai târziu
Redă mai târziu
Liste
Like
Plăcut
9:49a yau shirin namu na ra'ayoyin ku masu sauraro ya yi dubu ne akan Shin ko menene ra'ayin ku a game da batun tattaunawa da 'yan bindiga.De către RFI Hausa
…
continue reading

1
Ra'ayoyin masu saurare kan batutuwa mabanbanta
9:36
9:36
Redă mai târziu
Redă mai târziu
Liste
Like
Plăcut
9:36A yau juma'a kamar yadda aka saba kuna aiko mana da saƙonnin ra'ayoyinku kan abubuwan da ke ci muku tuwo a ƙwarya a fannoni daban-daban na rayuwa, kama daga fannin tattalin arziki, tsaro, lafiya, siyasa da sauransu. Latsa alamar sauti domin sauraren ra'ayoyi mabanbanta...De către RFI Hausa
…
continue reading

1
Ra'ayoyin masu saurare kan shirin samar da lantarki ga gidaje 300M a Afirka
9:36
9:36
Redă mai târziu
Redă mai târziu
Liste
Like
Plăcut
9:36Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya sake jaddada aniyarsa ta inganta samar da wutar lantarki a faɗin ƙasar. Tinubu ya bayyana haka ne wajen taron ƙasashen Afirka wanda ya mayar da hankali akan yadda za a samar wa aƙalla mutane miliyan 300 wutar lantarki a nahiyar baki ɗaya. Latsa alamar sauti domin sauraren cikakken shirin...…
…
continue reading

1
Ra'ayoyin masu saurare kan cikar wa'adin ficewar ƙasashen AES daga ECOWAS
9:42
9:42
Redă mai târziu
Redă mai târziu
Liste
Like
Plăcut
9:42Yau 29 ga watan Janairu wa’adin farko da kasashen Nijar da Mali da Burkina Faso suka bayar na ficewa daga kungiyar ECOWAS ya cika, abinda ke tabbatar da raba garin bangarorin biyu dangane da cikar wannan wa’adi, Latsa alamar sauti domin sauraren mabanbantan ra'ayoyi...De către RFI Hausa
…
continue reading

1
Yadda aka fara samun saukin farashin kayayyakin abinci a Najeriya
10:05
10:05
Redă mai târziu
Redă mai târziu
Liste
Like
Plăcut
10:05Rahotanni daga wasu sassan Najeriya ciki har da babbar kasuwar kayan abinci dangin hatsi ta Dawanau da ke Kano na cewa an fara samun sauƙin farashin kayayyakin abincin, idan aka kwatanta da yadda al’amarin yake a watannin baya. Lamarin dai ya haifar da muhawara akan dalillan da suka janyo saukin farashin kayana abincin da ɗorewar hakan. Abin tambay…
…
continue reading

1
Ra'ayoyin masu saurare kan ficewar Amurka daga WHO
9:41
9:41
Redă mai târziu
Redă mai târziu
Liste
Like
Plăcut
9:41A ƙasar Amurka, bayan rantsar da shi a matsayin sabon shugaba ƙasa na 47, Donald Trump, ya rattaba hannu kan wasu gomman dokokin zartawa na ikon shugaban ƙasa, ciki har da janye ƙasarsa daga Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO), kamar yadda ya yi a wa’adin mulkinsa na farko, kafin magabacinsa Joe Biden ya maido da ƙasar ciki. Wasu na ganin wannan mataki …
…
continue reading

1
Ra'ayoyin masu saurare kan sabuwar dokar Nijar na hukunta baƙi marasa takardu
9:23
9:23
Redă mai târziu
Redă mai târziu
Liste
Like
Plăcut
9:23A wannan makon ne gwamnatin sojin Nijar ta gabatar da wata sabuwar doka da ke tilastawa baƙi da ke neman zuwa ƙasar da su tabbatar sun samu takardun izini da suka dace, tare da gargadi ga su ma ƴan ƙasar da su yi hattara wajen ƙarbar baƙunci baƙi da ke shiga ƙasar ba bisa ƙa’ida ba. Sabuwar dokar ta soji ta tanadi hukunci mai tsauri ga waɗanda suka…
…
continue reading

1
Ra'ayoyin masu saurare kan hare-haren soji da ke kashe fararen hula bisa kuskure
10:06
10:06
Redă mai târziu
Redă mai târziu
Liste
Like
Plăcut
10:06A baya-bayan hare-haren sojojin Najeriya kan ƴan ta’adda na shafar fararen hula musamman ƴan sa kai da ke taimakawa wajen yaƙar matsalolin tsaro. Matsalar na ƙara yawaita inda a kwanan nan sojojin suka kai hari a jihohin Sokoto da Zamfara wanda ya halaka fararen hula fiye da 100, yayin da a kowane lokaci sojojin kan musanta hakan , daga baya kuma s…
…
continue reading

1
Ra'ayoyin masu saurare kan sallamar tuɓaɓɓun ƴan Boko Haram da aka yi a Nijar
9:40
9:40
Redă mai târziu
Redă mai târziu
Liste
Like
Plăcut
9:40A wani yanayi da ba safai aka saba gani ba, mahukuntan Nijar sun sallami tuɓaɓɓun mayaƙan Boko Haram aƙalla 124 ciki har da ƙananan yara 44, waɗanda aka basu horan sauya ɗabi’u don komawa rayuwar fararen hula. Wannan shi ne karon farko da ake ganin irin hakan, tun bayan makamancin yunƙurin da hamɓararren shugaban ƙasar Bazoum Muhammad ya yi watanni…
…
continue reading

1
Yadda ake rige-rigen neman aiki a hukumar kwastam da ke Najeriya
10:21
10:21
Redă mai târziu
Redă mai târziu
Liste
Like
Plăcut
10:21Kamar yadda labari ya karaɗe kafafen yada labarai, ƙaasa da mako guda bayan da hukumar kwastan a Najeriya ta sanar da buɗe shafin yanar gizo don aikewa da takardun neman ɗaukar jami’ai kimanin dubu 4, sama da masu neman wannan aiki dubu dari 5 ne suka gabatar da buƙatunsu. Wannan al’amari ne da ke faruwa a kowace ma’aikata a duk lokacin da aka sana…
…
continue reading

1
Kan yadda aka gudanar da bikin rantsuwar sabon shugaban Ghana
9:53
9:53
Redă mai târziu
Redă mai târziu
Liste
Like
Plăcut
9:53A wannan talatar ce aka rantsar da John Mahama a matsayin shugaban Ghana, cikin yanayi na tarin kalubale da suka hada da na matsin tattalin arziki biyo bayan lashe zaben da aka yi cikin kwanciyan hankali da lumana. Masu bibiyar siyasa a kasar sunyi ittifakin cewa duk da cewa Mahaman ya taba jagorancin kasar, ya dawo ne a lokacin da lamura suka sauy…
…
continue reading

1
Kan yadda duniya ta yi bankwana da shekarar 2024
10:29
10:29
Redă mai târziu
Redă mai târziu
Liste
Like
Plăcut
10:29A yayin da ake bankwana da shekarar 2024 shuwagabanni daga kasashen Duniya na fuskantar tarin kalubale da suka hada da rikice-rikice,yake-yake harma da wasu matsalolin da suka shafi sauyin yanayi da matsin tattalin Arziki da sauran su. Wasu abubuwa ne baza ku iya mantawa ba kuke tsoron dakon su zuwa sabuwar shekara? Shiga alamar sauti, domin saurar…
…
continue reading

1
Ra'ayoyin masu saurare: harin soji kan Lakurawa ya hallaka mutane fiye da 10
9:30
9:30
Redă mai târziu
Redă mai târziu
Liste
Like
Plăcut
9:30Ana fargabar al'umma da dama sun mutu wasu kuma sun jikkata sakamakon wani hari da jirgin yaƙi na soji ya kai kan Lakurawa a wasu ƙauyuka da ke Sokoton Najeriya. Ana kallon wannan harin a matsayin na kuskure kuma ba wannan ne karon farko da hakan ke faruwa ba a arewaci da wasu Najeriya. Latsa alamar sauti domin sauraren mababanta ra'ayoyi a cikin s…
…
continue reading

1
Ra'ayoyin masu saurare kan rasa rayuka da aka yi yayin turmutsitsi a Najeriya
10:47
10:47
Redă mai târziu
Redă mai târziu
Liste
Like
Plăcut
10:47Aƙalla mutane 60 suka rasa rayukansu a sassan Najeriya, yayin turmutsitsin karɓar tallafin abinci da kuma taron bikin ƙarshen shekara na yara a jihohin Anambra, da Oyo da kuma birnin Abuja. A yayin da ‘yan Najeriyar ke tofa albarkacinsu kan lamarin wasu na ɗora laifin aukuwar haɗurran akan gazawar mahukunta wajen samar da tsarin bai wa mutane kariy…
…
continue reading

1
Ra'ayoyin masu saurare kan kasafin kuɗin 2025 da shugaban Najeriya ya gabatar
11:39
11:39
Redă mai târziu
Redă mai târziu
Liste
Like
Plăcut
11:39A ranar Laraba ne shugaban Najeriya Bola Tinubu ya gabatar da kasafin kudin ƙasar na shekarar 2025 na naira Tiriliyan 47.9. Sai dai wani batu da ya haifar da muhawara a tsakanin ‘yan Najeriya dangane da kasafin kuɗin na baɗi, shi ne yadda aƙalla kaso 30 zuwa 32 na yawan kuɗaɗen za su tafi a biyan basuka ko kuma kudin ruwan basukan, kwatankwacin nai…
…
continue reading

1
Ra'ayoyin masu sauraren Rfi biyo bayan lashe kyautar gwarzon ɗan wasan Afrika na 2024 daga Lookman
10:23
10:23
Redă mai târziu
Redă mai târziu
Liste
Like
Plăcut
10:23A bikin da aka gudanar a birnin Marrakech na Morocco, Lookman ya shiga gaban ƴan wasan irinsu Simon Adingra na Ivory Coast da Achraf Hakimi na Morocco da Serhou Guirassy na Guinea sai kuma mai tsaron gidan Afrika ta Kudu Ronwen Williams. Tauraruwar Lookman wanda ke wasa a ƙungiyar Atalanta na haskawa a bana, musamman idan aka yi la’akari da bajinta…
…
continue reading

1
Ra'ayoyin masu saurare kan shirin maja tsakanin Atiku da Obi a zaɓen 2027
10:22
10:22
Redă mai târziu
Redă mai târziu
Liste
Like
Plăcut
10:22Tsohon mataimakain shugaban Najeriya kuma ɗan takarar shugaban ƙasa a zaben 2023 da ya gabata Atiku Abubakar da kuma ɗan takarar LP a 2023 Peter Obi na shirin haɗewa domin kawar da gwamnatin APC wadda a cewarsu ta gaza, lamarin da ke zuwa tun kafin kakar zaɓen na shekarar 2027. Sai dai a martaninta, jam’iyyar APC ta ce babu wata haɗaka da za ta iya…
…
continue reading

1
S:5 B:1 / Tabancamın ucuni, AI'la donatacağum
27:13
27:13
Redă mai târziu
Redă mai târziu
Liste
Like
Plăcut
27:13Send us a text Alacağum başka yâr Seveceğum başka yâr Seni çatlatacağumDe către Bazı Kimseler
…
continue reading

1
S:4 B:1 Biz Neden Buradayız Nuri Babacuğum?
30:28
30:28
Redă mai târziu
Redă mai târziu
Liste
Like
Plăcut
30:28Send us a textDe către Bazı Kimseler
…
continue reading

1
S:3 B:6 / 1 Nisan, Unutulan Şakalarımız, Akbiller ve Aşklarımız
21:51
21:51
Redă mai târziu
Redă mai târziu
Liste
Like
Plăcut
21:51Send us a text Unutulan şakalar, unutanları asla unutmazlar... 1 nisanlarda herkesin düşündüğü şakaları yapmak, gelenekleri yaşatmaktır.De către Bazı Kimseler
…
continue reading

1
S:3 B:5 / Slim Fit, Akvaryumlar ve Çikolata Şelaleleri
31:33
31:33
Redă mai târziu
Redă mai târziu
Liste
Like
Plăcut
31:33Send us a text Akvaryumda yalnız gezen yıldızlar...De către Bazı Kimseler
…
continue reading

1
S:3 B:4 / Overloklar, Yeni yıl Partileri ve Travmalariz
24:53
24:53
Redă mai târziu
Redă mai târziu
Liste
Like
Plăcut
24:53Send us a text Elbet o güzel günler gelecek ve hali kenarlarinda Overloklar acacak.De către Bazı Kimseler
…
continue reading

1
S:3 B:3 / Soğuk Hava Siniri, Melih Kibar ve Richard Wagner
26:58
26:58
Redă mai târziu
Redă mai târziu
Liste
Like
Plăcut
26:58Send us a text Havalar soğuyor ve bu bazılarımızın sinirlerini gerçekten çok bozuyor.De către Bazı Kimseler
…
continue reading

1
S:3 B:2 / Cadılar Bayramı, Yahudi Oyunları ve Yoğurtlarımız
30:17
30:17
Redă mai târziu
Redă mai târziu
Liste
Like
Plăcut
30:17Send us a text Yoğurt, Türk müdür bilemeyiz ama cadılar bayramı non-binary büyücülerin de bayramıdır.De către Bazı Kimseler
…
continue reading

1
S:3 B:1 / Sarıgül tokadı, Yalan Dünya, Hayvan Dostlarımız
43:29
43:29
Redă mai târziu
Redă mai târziu
Liste
Like
Plăcut
43:29Send us a text Yalan dünya, hersey bomboş... Tilki sarhos, kirpi sarhos...De către Bazı Kimseler
…
continue reading

1
S:2 B:11 / Rüyada Ayhan Sicimoğlu Görmek
38:45
38:45
Redă mai târziu
Redă mai târziu
Liste
Like
Plăcut
38:45Send us a text Rüyada görülen Ayhan Sicimoğlu, Amazon ormanları ve timsahlar ne anlama geliyor? Bütün cevaplar bu bölümde!De către Bazı Kimseler
…
continue reading

1
S:2 B:10 / Almanya'da Bulgur, Ürdün'de Tuz, Italya'da Foccacio
43:45
43:45
Redă mai târziu
Redă mai târziu
Liste
Like
Plăcut
43:45Send us a text Uzun süredir ara vermemizin sebeplerini bölüm basliginda bulabilirsiniz.De către Bazı Kimseler
…
continue reading

1
S:2 B:9 / Will Smith, Internet Cafeler ve Y Kuşağı Öfkesi
32:06
32:06
Redă mai târziu
Redă mai târziu
Liste
Like
Plăcut
32:06Send us a text Will Smith'in öfkeli tutumu bizi de etkiliyor ve Y kuşağı üyeleri olarak kırgınlıklarımızı dile getiriyoruz.De către Bazı Kimseler
…
continue reading

1
S:2 B:8 / They/Them Turizm'in Sayın Yolcuları
27:10
27:10
Redă mai târziu
Redă mai târziu
Liste
Like
Plăcut
27:10Send us a text Konugumuz Beste'nin arkasına saklanarak, 'Vulva Spaceship' isimli tasarımı beraber yorumluyoruz ve tüm uzayın cinsiyet eşitliğine boğulduğu günleri dört gözle bekliyoruz. Ilgili link: https://www.dezeen.com/2022/03/03/vulva-spaceship-design-aims-to-counter-prevalence-of-phalluses/De către Bazı Kimseler
…
continue reading

1
S2: B7: / Uygarlığın Sonunu Getirecek Startup Projesi
33:36
33:36
Redă mai târziu
Redă mai târziu
Liste
Like
Plăcut
33:36Send us a text Bazı fikirler ayakkabınıza yapışan sakızlar kadar tehlikelidir ve bu fikirler sadece sevgi ile temizlenebilir.De către Bazı Kimseler
…
continue reading

1
S2: B6: / Sonsuz Enerji Arayışında Türk Mucitler Kulübü
37:24
37:24
Redă mai târziu
Redă mai târziu
Liste
Like
Plăcut
37:24Send us a text İnsanlığın binlerce yıllık sonsuz enerji kaynağı arayışına cevap bulmak için Türk Mucitler Klübü'ne göz atıyoruz. Çözüme yaklaşamadığımız gibi bildiklerimizi de unutuyoruz.De către Bazı Kimseler
…
continue reading

1
S:2 B:5 / Metaverse, NFT Borcamlar ve Hayallerimiz
36:00
36:00
Redă mai târziu
Redă mai târziu
Liste
Like
Plăcut
36:00Send us a text Mark Zuckerberg bizi dinliyorsun, biliyoruz.De către Bazı Kimseler
…
continue reading

1
S:2 B:4 / Öfke, Acı Vatan, Baklava
36:00
36:00
Redă mai târziu
Redă mai târziu
Liste
Like
Plăcut
36:00Send us a text Biraz Berlinde gezdik ve bazı şeylere öfkelendik.
…
continue reading

1
S:2 B:3 / Gülse Birsel yalnız değilsin
33:43
33:43
Redă mai târziu
Redă mai târziu
Liste
Like
Plăcut
33:43Send us a text 1. dünya ülkesinde bazı dertlerimiz var ve bunlar yeterince ağır değiller.De către Bazı Kimseler
…
continue reading

1
S:2 B:2 / Beethoven, Dildolar ve Tinder Filozoflari
28:45
28:45
Redă mai târziu
Redă mai târziu
Liste
Like
Plăcut
28:45Send us a text İnsanlığın sevgiyi, yaratıcılığı ve hazlarını robotlara teslim etmiş olması mümkün mü? Asla uzmanı olmadığımız şeyler hakkında fikirlerimizi paylaşmaya devam ediyoruz.De către Bazı Kimseler
…
continue reading

1
S:2 B:1 / Muazzam Mimar İş İlanı
1:04:02
1:04:02
Redă mai târziu
Redă mai târziu
Liste
Like
Plăcut
1:04:02Send us a text "Sermaye, ne çalışan ister, ne ofishane... insan zincirlenmek ister, maaş bahane..." - Karl MarxDe către Bazı Kimseler
…
continue reading

1
S:1 B:8 / Shaggy, Reptilian Ortac ve Manson Kaburgasi Ücgeni
28:51
28:51
Redă mai târziu
Redă mai târziu
Liste
Like
Plăcut
28:51Send us a text Türk yakin tarih siyasetini Shaggy(Mista Bombastic) okumalari üzerinden ters yüz ediyoruz. Bu bilincsel yolculukta saskinlik verici noktalara variyoruz. Bu cümleleri de Türkce karakter kullanmadan yaziyoruz. Iyi dinlemeler.De către Bazı Kimseler
…
continue reading

1
S:1 B:7 / Kıraç, Yalın, Mustafa Sandal, Biz!
26:21
26:21
Redă mai târziu
Redă mai târziu
Liste
Like
Plăcut
26:21Send us a text Bizim çocuklar tarih yazacak, oraya arabanızı parketmezseniz seviniriz. Teşekkürler.De către Bazı Kimseler
…
continue reading

1
Masumin Wave Vol.193 「発達障害さんが今、考えること」
10:41
10:41
Redă mai târziu
Redă mai târziu
Liste
Like
Plăcut
10:41毎回盛り沢山で楽しくトークしております♪ このラジオではみなさまからのメッセージお待ちしております。 Anchorのメッセージをクリック! 宛先:[email protected] twitter:masumin614 公式ブログ:https://www.colorlifems.com/ note :https://note.com/masumin614 --- Send in a voice message: https://podcasters.spotify.com/pod/show/masuminwave/message
…
continue reading

1
Masumin Wave Vol.191 「LINEで連絡取るクライアントの対策と気づいて!」
12:07
12:07
Redă mai târziu
Redă mai târziu
Liste
Like
Plăcut
12:07毎回盛り沢山で楽しくトークしております♪ このラジオではみなさまからのメッセージお待ちしております。 Anchorのメッセージをクリック! 宛先:[email protected] twitter:masumin614 公式ブログ:https://www.colorlifems.com/ note :https://note.com/masumin614 --- Send in a voice message: https://podcasters.spotify.com/pod/show/masuminwave/message
…
continue reading

1
S:1 B:6 / Yasaklar, Yasaklarımız / Hırdavat, Fight Club ve Canan Karatay
38:13
38:13
Redă mai târziu
Redă mai târziu
Liste
Like
Plăcut
38:13Send us a text Bir insana dokunacak en büyük iyilik, doğru rehberliktir. Sizler için tüm yasakları ve bazı sosyal devrimleri tamamen hatalı açılardan irdeledik.De către Bazı Kimseler
…
continue reading

1
Masumin Wave Vol.190 「まだいるねLINEで連絡取るクライアント」
12:51
12:51
Redă mai târziu
Redă mai târziu
Liste
Like
Plăcut
12:51毎回盛り沢山で楽しくトークしております♪ このラジオではみなさまからのメッセージお待ちしております。 Anchorのメッセージをクリック! 宛先:[email protected] twitter:masumin614 公式ブログ:https://www.colorlifems.com/ note :https://note.com/masumin614 --- Send in a voice message: https://podcasters.spotify.com/pod/show/masuminwave/message
…
continue reading

1
Masumin Wave Vol.189 「早く気づいて憲法がこう変わる!」
18:01
18:01
Redă mai târziu
Redă mai târziu
Liste
Like
Plăcut
18:01参考元:https://twitter.com/gurima_rurida/status/1390820005592240129?s=20 毎回盛り沢山で楽しくトークしております♪ このラジオではみなさまからのメッセージお待ちしております。 Anchorのメッセージをクリック! 宛先:[email protected] twitter:masumin614 公式ブログ:https://www.colorlifems.com/ note :https://note.com/masumin614 --- Send in a voice message: https://podcasters.spotify.com/pod/show/masuminwave/message…
…
continue reading