Player FM - Internet Radio Done Right
Checked 14d ago
Adăugat eight ani în urmă
Content provided by France Médias Monde and RFI Hausa. All podcast content including episodes, graphics, and podcast descriptions are uploaded and provided directly by France Médias Monde and RFI Hausa or their podcast platform partner. If you believe someone is using your copyrighted work without your permission, you can follow the process outlined here https://ro.player.fm/legal.
Player FM - Aplicație Podcast
Treceți offline cu aplicația Player FM !
Treceți offline cu aplicația Player FM !
Tambaya da Amsa
Marcați toate (ne)redate ...
Manage series 1454264
Content provided by France Médias Monde and RFI Hausa. All podcast content including episodes, graphics, and podcast descriptions are uploaded and provided directly by France Médias Monde and RFI Hausa or their podcast platform partner. If you believe someone is using your copyrighted work without your permission, you can follow the process outlined here https://ro.player.fm/legal.
Masu Saurare na aiko da Tambayoyinsu domin neman amsa a shirin, Ana gabatar da shirin ne a karshen mako.
28 episoade
Marcați toate (ne)redate ...
Manage series 1454264
Content provided by France Médias Monde and RFI Hausa. All podcast content including episodes, graphics, and podcast descriptions are uploaded and provided directly by France Médias Monde and RFI Hausa or their podcast platform partner. If you believe someone is using your copyrighted work without your permission, you can follow the process outlined here https://ro.player.fm/legal.
Masu Saurare na aiko da Tambayoyinsu domin neman amsa a shirin, Ana gabatar da shirin ne a karshen mako.
28 episoade
Tất cả các tập
×
1 Faduwar gaba?Jin tsoro ne ko kuma wata alama ce ta gazawar zuciya? 21:06
21:06
Redare mai Târziu
Redare mai Târziu
Liste
Like
Plăcut21:06
Tambaya da Amsa,bisa al’adar shiri ne da ke zuwa muku da wasu amsoshin tambayoyin da masu sauraronmu suka aiko mana, Shin kome me ke kawo faduwar gaba? Jin tsoro ne ko kuma wata alama ce ta gazawar zuciya?

1 Ko wata kasa a doron duniyar nan, ta taɓa fusƙantar irin gobarar da ta tashi a birnin Los Angeles 19:27
19:27
Redare mai Târziu
Redare mai Târziu
Liste
Like
Plăcut19:27
Shirin na Tambaya da amsa na baiwa masana damar kawo ƙarin haske a wasu daga ciƙin tambayoyinku daga nan Rfi,shin ko wata kasa a doron duniyar nan, ta taba fusƙantar irin gobarar da ta tashi a birnin Los Angeles na Amurka kuma duk da kasancewarta babbar ƙasa mai isassun kayan aiki,ko mai ya hana ya hana Amurka samun nasarar shawo kan gobarar a cikin ƙanƙanin lokaci…

1 Tarihin kafuwar ƙungiyar kare hakkin ɗan adam ta Human Rights Watch 19:59
19:59
Redare mai Târziu
Redare mai Târziu
Liste
Like
Plăcut19:59
Shirin 'Tambaya Da Amsa na wannan mako zai kawo muku tarihin kafuwar ƙungiyar kare haƙƙin bil’adama ta Human Rights Watch, da kuma tarihin Gadar Jebba da ke tsakiyar Najeriya..

1 Bayanai dangane da dalilan dake sanya ci gaba ko karayar tattalin arzikin ƙasashe 20:20
20:20
Redare mai Târziu
Redare mai Târziu
Liste
Like
Plăcut20:20
A yau shirin tamabaya da amsa zai kawo muku bayanai ne akan yanayin tattalin arzikin Kasashen duniya da hanyoyin da kan haifar da ci gaban sa da kuma karayarsa a wasu kasashen na duniya.A yau shirin tamabaya da amsa zai kawo muku bayanai ne akan yanayin tattalin arzikin Kasashen duniya da hanyoyin da kan haifar da ci gaban sa da kuma karayarsa a wasu kasashen na duniya.…

1 Tarihin zaɓaɓɓen shugaban ƙasar Ghana John Dramani Mahama 19:58
19:58
Redare mai Târziu
Redare mai Târziu
Liste
Like
Plăcut19:58
A yau shirin tamabaya da amsa zai fara ne da kawo muku takaitaccen tarihi ne akan zaɓaɓɓen shugaban ƙasar Ghana wato John Dramani Mahama da tasirin sa ga lamuran ƙasar.

1 Tasirin allura rigakafin cizon sauro a Najeriya 19:59
19:59
Redare mai Târziu
Redare mai Târziu
Liste
Like
Plăcut19:59
Shirin TAMBAYA DA AMSA na wanan makon tareda Nasiru Sani , ya amsa tambaya kwaraarre kan sha'anin siyasar kasa da kasa gameda kungiyar 'yan tawayen HTS wadda ta hambarar da Bachar Al-assad daga karagamar mulki.

1 Labarin man fetur da aka fara hakowa a arewacin Najeriya 19:38
19:38
Redare mai Târziu
Redare mai Târziu
Liste
Like
Plăcut19:38
A yau shirin tamabaya da amsa zai kawo muku bayanai ne akan alfanun shan lemon tsami da akasin hakan akan lafiyar mutane.

1 Ƙarin bayani kan ikon Majalisan Dattawa da ta Wakilai a Najeriya 21:05
21:05
Redare mai Târziu
Redare mai Târziu
Liste
Like
Plăcut21:05
Shirin 'Tambaya da Amsa na wannan makon tare da Nasiru Sani ya amsa wasu daga cikin tambayoyin masu sauraro ciki har da masu neman ƙarin bayani kan wace tafi ƙarfin iko tsakanin Majalisun Najeriya biyu wato Dattawa da ta Wakilai.

1 Tambaya da Amsa akan tarihin jaruman film ɗin Kasar India Shah Rukh khan da Salman Khan 21:25
21:25
Redare mai Târziu
Redare mai Târziu
Liste
Like
Plăcut21:25
Shiri ne da ke zuwa muku da wasu amsoshin tambayoyin da masu sauraronmu suka aiko mana, kuma a kowane mako yake zuwa muku a daidai wannan lokaci. A yau shirin tamabaya da amsa zai kawo muku taƙaitaccen tarihi ne na fitattun jaruman film ɗin India domin sanin inda suka fito da kuma alaƙar dake tsakaninsu, wato Sharuh khan da Salman Khan.…

1 TAMBAYA DA AMSA akan bambancin ICC da ta ICJ wajen gudanar da shari'a 20:09
20:09
Redare mai Târziu
Redare mai Târziu
Liste
Like
Plăcut20:09
Shiri ne da ke zuwa muku da wasu amsoshin tambayoyin da masu sauraronmu suka aiko mana, kuma a kowane mako yake zuwa muku a daidai wannan lokaci. A yau shirin tamabaya da amsa zai kawo muku ƙarin haske ne akan Salam sashin Hausa na RFI wai ko akwai bambanci tsakanin aikin Kotun ICC da Kotun ICJ idan akwai shi mine ne kuma a wasu kasashe ne kotunan suke sannan a wasu shekaru ne aka samar da su. Sannan akwai tambayar dake neman karin bayani dangaen da tasirin dumamar yanya ga halittu.…

1 Bayani kan sabuwar kungiyar 'yan Arewa da ke da'awar kawo shugabanci na gari 18:09
18:09
Redare mai Târziu
Redare mai Târziu
Liste
Like
Plăcut18:09
A cikin wannan shirin Tambaya da amsa,masu sauraro sun bukaci karin haske a kan wannan kungiya ta 'yan Arewa da tsohon gwamnan Kano Ibrahim Shekarau ke shugabanta. Akwai wasu daga cikin amsoshin tambayoyin masu saurare daga nan sashin hausa na Rfi.
A yau shirin tamabaya da amsa zai kawo muku takaitaccen tarihi ne akan yankin Bakasi wanda ke kudu maso kudancin Najeriya da kuma tasirin sa wadda yakai ga samun tababa akansa tsakanin Najeriya da Kamaru. Sai a latsa alamar sauti domin sauraren cikakken shirin

1 Amsoshin wasu daga cikin tambayoyi masu sauraren Rfi 20:00
20:00
Redare mai Târziu
Redare mai Târziu
Liste
Like
Plăcut20:00
A cikin wannan shirin ,Nasir Sani ya tattaro tambayoyin ku masu sauraren Rfi hausa,wandada a cikin wannan shirin za ku ji amsoshin wasu daga cikin su.Masu saurare sun bukaci samun karin haske dangane da yarjejeniya a bangaren da ya shafi yankinn Neja Delta da Gwamnatin Najeriya. Shirin Tambaya da amsa na zuwa maku ne a duk karshen mako daga sashen hausa na Rfi.…

1 Tambaya da Amsa:-Taƙaitaccen tarihin Ibrahim Ra'isi tsohon shugaban Iran 20:17
20:17
Redare mai Târziu
Redare mai Târziu
Liste
Like
Plăcut20:17
Shirin Tambaya da Amsa tare da Nasiru Sani a wannan mako kamar yadda ya saba ya amsa wasu jerin tambayoyi da masu sauraro suka aiko, ciki kuwa har da amsar tambaya kan tarihin Marigayi shugaba Ibrahim Ra'isi na Iran da Allah ya yi rasuwa sakamakon haɗarin jirgin sama cikin shekarar nan.

1 Bayani a kan hotunan da ake bugawa a jikin takardun kuɗi 19:42
19:42
Redare mai Târziu
Redare mai Târziu
Liste
Like
Plăcut19:42
A yau shirin tamabaya da amsa zai kawo muku bayanai ne akan tasirin hotunan mutane ko dabbobi ko na tsirrai da akan sanya a jikin takardun kudi da na kwandaloli.
Bun venit la Player FM!
Player FM scanează web-ul pentru podcast-uri de înaltă calitate pentru a vă putea bucura acum. Este cea mai bună aplicație pentru podcast și funcționează pe Android, iPhone și pe web. Înscrieți-vă pentru a sincroniza abonamentele pe toate dispozitivele.