Artwork

Content provided by France Médias Monde and RFI Hausa. All podcast content including episodes, graphics, and podcast descriptions are uploaded and provided directly by France Médias Monde and RFI Hausa or their podcast platform partner. If you believe someone is using your copyrighted work without your permission, you can follow the process outlined here https://ro.player.fm/legal.
Player FM - Aplicație Podcast
Treceți offline cu aplicația Player FM !

Ra'ayoyi kan rikici tsakanin Nijar da Benin

10:20
 
Distribuie
 
Manage episode 424422665 series 1151731
Content provided by France Médias Monde and RFI Hausa. All podcast content including episodes, graphics, and podcast descriptions are uploaded and provided directly by France Médias Monde and RFI Hausa or their podcast platform partner. If you believe someone is using your copyrighted work without your permission, you can follow the process outlined here https://ro.player.fm/legal.

Rikici tsakanin Nijar da Jamhuriyar Benin, ga alama zai iya ɗaukar dogon lokaci kafin a iya warware shi, saboda ko bayan rufe iyaka, Nijar ta rufe bututun da ke isar da ɗanyan mai zuwa Cotonou.

Wani abu da ya ƙara zafafa wannan rikici shi ne, kama wakilan da Nijar ta tura don sanya ido game da yadda ake fitar da man, inda aka yanke musu hukuncin daurin talata na watanni 18 a kasar ta Benin.

Anya akwai alamun ƙasashen biyu za su sulhunta wannan rikici da ke tsakaninsu?

Wane tasiri ku ke ganin cewa wannan rikici wajen hana cuɗanya ta tattalin arziki a tsakanin wadannan ƙasashe?

Ku latsa alamar sauti domin sauraren mabanbantan ra'ayoyin

  continue reading

24 episoade

Artwork
iconDistribuie
 
Toate episoadele

×
 
Loading …

Bun venit la Player FM!

Player FM scanează web-ul pentru podcast-uri de înaltă calitate pentru a vă putea bucura acum. Este cea mai bună aplicație pentru podcast și funcționează pe Android, iPhone și pe web. Înscrieți-vă pentru a sincroniza abonamentele pe toate dispozitivele.

Ghid rapid de referință