Dalilan Durkushewar Kananan Sana’o’i Da Hanyoyin Magance Su
Manage episode 449499802 series 3311743
Kanana da matsakaitan masana’antu, kamar yadda masana tattalin arziki suka bayyana suna taka muhimmiyar rawa wajen karuwar arziki a kowace kasa.
Galibi irin wadannan masana’antu matasa suke kafa su don samun abun sakawa a bakin salati.
Shirin Najeriya a Yau na wannan lokaci zai yi nazari ne a kan dalilan durkushewar kanana da matsakaitan sana’oi a Najeriya.
690 episoade